Yadda Ake Kara Girman Azzakari A Saukake
A wannan makala za mu kawo muku yadda za ku kara girman azzakarinku, idan mu ka ce girman azzakari mu na nufi, kauri da tsawon azzakari. Kodayake, Allah(S.W.T) Ya halicci maza gwargwadon nau'in mazakutarsa kuma da hakan ne kowa zai iya biyan bukutar jima'i ga matarsa. Kauri da tsawon azzakari wani sanadari ne na gamsar da iyali. Sai dai a wasu lokutan akan samu rigingimu tsakanin ma'aurata saboda yadda wasu mazan ba sa iya biya wa matansu bukatar auren, har hakan kan kai ga rabuwa. www.mozbase.com www.mozbase.com Kamar yadda mu ka ambata a sama cewa, Allahu(S.W.T) Ya bambamta maza wajen halittar mazakuta haka kuma Ya bambamta mata wajen halittarsu. Saboda haka ne, bukatarsu ta bambamta ta fuskar jima'i, inda wasu matan ke son namiji mai girman azzakari kafin su biya bukata. Sakamakon irin halittar da Allah ya yiwa wasu matan, ba sa samun gamsuwa daga namiji har sai sun samu, mai girman azzakari ko kuma mai tsawo da zai cika su, ko kuma ya kai makurar farjinsu su ji k